Yam Egg Roll - . Today I am sharing this Yam Egg Roll! A quick and easy dinner that is ready in under 20 minutes!
You can cook Yam Egg Roll with 13 Ingredients and 6 steps. See the following guide!
Ingredients for Yam Egg Roll:
- Yam.
- Egg.
- Pepper.
- Scotch bonnet.
- Onion.
- Maggi.
- Onga.
- Curry.
- Garlic.
- Breadcrumbs.
- Cornflakes.
- Veg oil for frying.
- Flour.
Step by step how to cook Yam Egg Roll:
- Firstly zaki fere doyanki, saiki sanya cikin tukunya ki dora akan wuta ta dafu, inta dafu saiki sauke ki sanya a try tasha iska.
- Sai kiyi grating pepper, scotch bonnet, onion and garlic, saiki sanya oil dan kadan a fan saiki xubasu ciki ki adding maggi onga and curry kiyi frying nasu, in yayi saiki sauke.
- Saiki dafa egg naki, inyayi saiki bare.
- Saiki samu bowl ki xuba yam naki kita mashing nata intayi saiki xuba source naki akai kici gaba da mashing nata har saita hada jikinta duka.
- Saiki dunga diban doyan kinasa boiled egg a ciki kina mulmulawa da hannu, haka zaki tayi harki gama duka.
- Saiki daura manki akan wuta, saiki kada egg in a bowl kisa maggi kadan and curry, saiki dakko ball na yam naki kisa cikin flour sai kisa cikin ruwan egg sai kisa a breadcrumbs saiki qara sawa acikin egg saiki sanya cikin cornflakes saiki sanya a mai kina soyawa, haka zaki tayi Harki gama duka, karki cika wuta in a low heat.