Delicious Taliyar hausa jollof - . Today I am sharing this Delicious Taliyar hausa jollof! A quick and easy dinner that is ready in under 20 minutes!
You can cook Delicious Taliyar hausa jollof with 10 Ingredients and 6 steps. See the following guide!
Ingredients for Delicious Taliyar hausa jollof:
- Taliyar hausa.
- Tattasai.
- Attarugu.
- Albasa.
- Alayyahu.
- Nama.
- Mai.
- Maggi.
- Spices.
- Ruwa.
Step by step how to cook Delicious Taliyar hausa jollof:
- Da farko zaa wanke tattasai da tarugu da albasa sai a nika.
- Sai a soya su da mai har suyi kamshi mai ya fito.
- Sai a saka ruwa dai dai, sai a saka nama a barsa har ya dahu tareda saka kayan kamshi kadan.
- Idan nama ya dahu sai a saka yankakken alayyahu a ciki a karasa saka kayan kamshin a barsa yai dan lokaci kadan.
- Sai a saka taliyar hausa, a rufe tunkuyar for some minute dai dai ta dahu.
- Ready to eat.